iqna

IQNA

darikar katolika
IQNA - A wata hira da aka yi da shi, Paparoma Francis ya yi kira da a samar da zaman lafiya a duniya, musamman a Ukraine da Gaza, ya kuma jaddada cewa: zaman lafiya ta hanyar tattaunawa ya fi yaki mara iyaka.
Lambar Labari: 3491042    Ranar Watsawa : 2024/04/25

IQNA - Paparoma Francis, shugaban mabiya darikar Katolika na duniya a jawabinsa na Easter, ya yi kira da a gaggauta tsagaita bude wuta a Gaza, tare da baiwa al'ummar wannan yanki damar samun agajin jin kai.
Lambar Labari: 3490900    Ranar Watsawa : 2024/03/31

IQNA - Bayan wasu mutane dauke da makamai sun kai hari a wani masallaci a Burkina Faso, an kashe musulmi da dama da ke wannan masallaci.
Lambar Labari: 3490717    Ranar Watsawa : 2024/02/27

Tehran (IQNA) Tawaga daga fadar Vatican ta mika sakon godiya na Paparoma Francis ga Ayatollah Sistani dangane da zagayowar ranar ganawarsu a Najaf.
Lambar Labari: 3488777    Ranar Watsawa : 2023/03/09

Tehran (IQNAQ) An watsa faifan bidiyo na karatun "Osameh Al-Karbalai", fitaccen makaranci na hubbaren Hosseini a Karbala, a gaban Paparoma Francis, shugaban mabiya darikar Katolika na duniya, a yanar gizo.
Lambar Labari: 3488354    Ranar Watsawa : 2022/12/18

Tehran (IQNA) duniya suna ci gaba da yin Allawadai da ta’asar da gwamnatin yahudawan sahyuniyya take tafkawa a birnin Quds.
Lambar Labari: 3485899    Ranar Watsawa : 2021/05/10

Tehran (IQNA) Jagoran mabiya addinin kirista na darikar Katolika ya bayar da kyauta ta musamman ga kwamandan dakarun sa kai na al’ummar Iraki.
Lambar Labari: 3485719    Ranar Watsawa : 2021/03/06

Tehran (IQNA) a yau ne babban jagoran mabiya addinin kirista na darikar Katolika Paparoma Francis ya fara ziyarar aiki a kasar Iraki.
Lambar Labari: 3485715    Ranar Watsawa : 2021/03/05

Tehran (IQNA) babban jagoran mabiya addinin kirista na darikar Katolika Paparoma Francis ya bayyana cewa ziyarar da yake shirin kaiwa a Iraki tana nan daram.
Lambar Labari: 3485713    Ranar Watsawa : 2021/03/04

Tehran (IQNA) Jagoran mabiya addinin kirista ‘yan darikar Katolika Paparoma Francis, ya nuna matukar damuwa kan halin da al’ummar Yemen suke ciki.
Lambar Labari: 3485518    Ranar Watsawa : 2021/01/02

Bangaren kasa da kasa, Jagoran kiristoci mabiya darikar katolika a kasar Masar ya bayyana addinin muslunci da cewa addini ne da ba shi da alaka da kungiyoyin 'yan ta'adda irin su Daesh da makamantansu.
Lambar Labari: 3481700    Ranar Watsawa : 2017/07/14